Ƙishin ƙishin wannan kalmar na nufin jitajita watau ƙila wa ƙala. Wannan kalmar wasu suna fassarata da yin yaɗa abunda ba'a tabbatar ba. A turance kuma ana kiran haka da Rumour.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.