Ƙazunzumi
Ƙazunzumi wannan kalmar na nufin wani ƙwaro wanda yake cizon mutum yasha jinin jikin mutum. Wasu na ganin wannan ƙwaron galibi akan sameshi ne saboda ƙazanta ko ɗauɗa. A wasu sashe hausawa suna kiranshi da Kuɗin Cizo aturance ana kiranshi da suna Bed-bug.[1]
ƙazunzumi | |
---|---|
organisms known by a particular common name (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | hematophage (en) |
Taxon known by this common name (en) | Cimex hemipterus (en) da Cimex lectularius (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.