Ƙailula wannan kalmar na nufin barcin rana wanda yara 'yan sakandari keyi. Ana kiran wannan kalmar da turanci da Siesta ko Afternoon nap.[1]

  1. Anje hutun ƙailula.

Manazarta

gyara sashe
  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.