Łukasz Łakomy[1] Łukasz Łakomy (an haife shi 18 ga Janairu 2001) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Poland[2] wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na BSC Young Boys.[3]

Łukasz Łakomy
Rayuwa
Haihuwa Puławy (en) Fassara, 18 ga Janairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Poland
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta gyara sashe

  1. http://www.90minut.pl/wystepy.php?id=36588&id_sezon=93
  2. http://www.90minut.pl/wystepy.php?id=36588&id_sezon=95
  3. http://www.90minut.pl/kariera.php?id=36588