Òscar Gistau Ferreño (an haife shi ranar 8 ga Maris, 2008) dan wasan kwallon kafa ne daga Spain wanda ke buga a matsayin mai tsaron raga ga Barcelona.

Òscar Gistau
Rayuwa
Haihuwa 2008 (15/16 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe