Éva Allice (Arabic, an haife ta a ranar 2 ga watan Janairun shekara ta 2002) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a kungiyar mata ta Division 3 FC Nantes . An haife ta a Faransa, tana wakiltar Morocco a matakin kasa da kasa.[1][2][3]

Éva Allice
Rayuwa
Haihuwa Dreux (en) Fassara, 2 ga Janairu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Faransa
Moroko
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kulob din gyara sashe

Allice ta buga wa Le Mans FC da Nantes wasa a Faransa.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Allice ta fara buga wa Morocco wasa a ranar 10 ga watan Yunin 2021 a wasan sada zumunci na 3-0 a gida da ta yi a kan Mali.

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Éva Allice". French Football Federation (in Faransanci). Retrieved 16 June 2021.
  2. "Effectif D2F". FC Nantes (in Faransanci). Archived from the original on 1 May 2021. Retrieved 16 June 2021.
  3. "MATCH AMICAL – MAROC VS MALI" (PDF). Royal Moroccan Football Federation (in Faransanci). 10 June 2021. Retrieved 16 June 2021.

Haɗin waje gyara sashe