'Amran Governorate
Yankunan Yemen
'Amran ( Larabci: عمران ʽAmrān ) ya kasan ce ɗaya ne, daga cikin yankunan ƙasar Yemen.
'Amran Governorate | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Yemen | ||||
Babban birni | ʿAmrān (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 967,634 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 100.93 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 106,732 (2004) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 9,587 km² | ||||
Altitude (en) | 1,773 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Hajjah Governorate (en) Al Jawf Governorate (en) Sanaa Governorate (en) Saada Governorate (en) Al Mahwit Governorate (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | YE-AM |
Gundumomi
gyara sasheAn raba Amran zuwa gundumomi 20 masu zuwa.[1] An kara raba wadannan gundumomi zuwa kananan hukumomi, sannan aka kara karkasu zuwa kauyuka:[2]
- Gundumar Al Ashah
- Gundumar Al Madan
- Gundumar Al Qaflah
- Gundumar Amran
- Gundumar As Sawd
- Gundumar As Sudah
- Gundumar Bani Suraim
- Gundumar Dhi Bin
- Gundumar Habur Zulaymah
- Gundumar Harf Sufyan
- Gundumar Huth
- Gundumar Iyal Surayh
- Gundumar Jabal Iyal Yazid
- Gundumar Khamir
- Gundumar Kharif
- Gundumar Maswar
- Gundumar Raydah
- Gundumar Shaharah
- Gundumar Suwayr
- Gundumar Thula
Manazarta
gyara sashe- ↑ "نبذة تعريفية عن محافظة عمران". yemen-nic.info. Retrieved 12 December 2022.
- ↑ "الدليل الشامل - محافظة عمران". 10 April 2016. Archived from the original on 10 April 2016. Retrieved 12 December 2022.