Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mab.black! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Em-mustapha t@lk 15:19, 4 ga Augusta, 2020 (UTC)Reply

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gyara sashe

Muna gayyatan ku dan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani. Em-mustapha t@lk 15:19, 4 ga Augusta, 2020 (UTC) Reply

Sannu da zuwa gyara sashe

Munyi farin cikin ganinka a wannan Wikin, akwai group na masu taimakawa Hausa Wikipedia idan kana so, domin tattaunawa akan lamarin Hausa Wikipedia da ci gaba banta. Mungode. -- An@ss_koko(magana)(aiki)

Gasar Hausa Wikipedia gyara sashe

Hello @Mab.black,

You are invited to participate in Hausa Wikipedia Annual Contest which is taking place right now, clink on this link to visit the page and add your name among the participants.https://ha.m.wikipedia.org/wiki/Wikipedia:Gasar_Hausa_Wikipedia_ta_Shekara-shekara

An@ss_koko(Yi Magana) 18:15, 7 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply

Slm malam User:Mab.black sannu da kokari ya karatu dafatan komai lafiya. Please let me have your number. @User:M Bash Ne Nagode sai najika.

Gasar Hausa Wikipedia gyara sashe

Assalamu alaikum @Mab.black,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara, Nagode.-- An@ss_koko(Yi Magana) 11:26, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)Reply