Abdulkadir Dansabaru (an haife shi ah shekara ta 2000) shi ne daya daga cikin Yan kasuwa da sukayi suna ah jahar sokoto ah bangaren Saida Kasuwanci na ƙasar Nigeria.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Abdulkadir Dansabaru Dane ah gurin margayi alh bello Dansabaru Wanda shahararren Dan jarida NE da ya bar dunbin tarihi bama acikin jahar sokoto ba kawai, har ma Nigeria Baki daya, An haifi abdulkadir Dansabaru ah wayan October na shekara ta 2000, bayan yayi wayo ya fara karatun SA na addini Inda yayi karatu ah makarantar malam liman saidu more daga nan kuma ya koma madarasatul abdullahi bn fodiyo dake more, Kadan daga cikin karatun sa na addini Kenan, bayan wannan Abdulkadir ya fara karatunsa na boko ah makarantar shehu malami model primary schoool da take more ah shekara ta 2007 inda ya kammala ah 2012 daga nan yaje government day secondary school more daga nan ma ah shekara ta 2015 ya shiga government day senior secondary school kofar rini inda yayi ajin farko kuma yayi na fiyu daga nan ya koma government day senior secondary school dundayr inda acan ya kammala karatunsa na secondary ah shekara ta 2017 bayan ya kammala secondary dinsa ya samu admission ah sokoto state polytechnic ah shekara ta 2017 inda ya samu horo akan mataki na farko shaanin gudanar da gwamnati wato national diploma in public Administration ah shekara ta 2019 bayan ya kammala ya samu damar shiga wata makaranta domin neman ilmi zamani na computer ah sokoto educational development trust imda ya samu horo mai kyau kuma ya fito da certificate in computer science ah shekara ta 2020 daga nan ma ya qara samun damar shiga jamiar Usman Danfodiyo university sokoto inda aka bashi gurin karatun mataki na aji biyu wanda ya fara amman bai iyar ba ya qara samun damar shiga umaru ali shinkafi polytechnic sokoto inda ya fadada karatunsa da yayi izuwa mataki na gaba wanda ya samu horo akan higher national diploma in public Administration inda y kammala ah shekara ta 2022 bayan ya kammala ah shekarar 2023 ya samu damar shiga amatsayin maiyiwa qasa hidima inda yanzu haka yake yin NYSC dinshi ah adamawa. Haza was Salam