Syum90
Ya yi rajista 13 Satumba 2014
Zhikle Zlindakaɗ Kre Nenga Herkeda A Ngi Kita A Herkeda Kaɓai Te Nenga'a A Herkeda A Mbel Na.
TAJUDDEEN LAWAL ALELU
gyara sasheAssalamu alaikum
Assalamu alaikum
gyara sasheSunana Tajuddeen Lawal Alelu an haifeni agarin ALELU Jega local government Kebbi State inda anan nayi karatun primary daga shekarar 2000 zuwa 2005 bayan na samu takardar shaidair kammala primary naje sakandari daga 2006 zuwa 2011 bayan na samu shedar kammalawa naje COAZ wato College of Agriculture Zuru inda ayanzu nake karatun Animal Health and Production nafara ne daga pre-national diplomar wato 2015 inda naci gaba da karatu na wato national diplomar a yanzu haka ina final year ina mai neman addu'ar ku.