Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Hafeez gaiwa! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:35, 4 Satumba 2023 (UTC)Reply

Gyara

gyara sashe

Barka da aiki @Gaiwa, akwai kura kurai game da yadda kake kirkirar makaloli a Hausa Wikipedia.

  • Fassara mara inganci
  • Rashin saka ingantacciyar Manazarta
  • Kuskuren rubutu

Dan haka akwai bukatar ka karanta Wannan shafin kafin ka cigaba da yin kowane gyara a Hausa Wikipedia. -Gwanki(Yi Min Magana) 23:48, 5 ga Yuni, 2024 (UTC)Reply