James Hewitt (an haife shi ranar 30 ga watan Aprilu, 1956). Ya kasance mutumin kasar Birtaniya, kuma jami'in tsaro na sojan kasar ta Birtaniya.[1]

Farkon rayuwa da Karatu

gyara sashe

An haifae shi ranar 30 ga Aprilu 1956 a garin Derry, Northern Ireland.

Yayi makaranta a Norwood Preparatory School Exeter, Millfield School.

Ya kasance a matsayin Captain na aikin soja

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. a b c d Walden, Celia (31 March 2009). "James Hewitt: the comeback cad" . The Daily Telegraph . London: Telegraph Media Group Limited. Retrieved 3 August 2009.