Birtaniya
Birtaniya ko Biritaniya (da Turanci: British), ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Birtaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 242,495. Biritaniya tana da yawan jama'a kimanin mutane 4,954,645, bisa ga jimillar ƙidayar shekara ta 2016. Biritaniya tana da iyaka da Ayilan. Babban birnin Biritaniya, Landan ne, Magana sosai, Birtaniya, ta ƙunshi Ingila, Weyilz kuma da Sukotilan. United Kingdom (da Hausanci: Masarauta Ɗaya ko Masarauta Haɗaɗɗiya), ya ƙunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan kuma da Ayilan ta Arewa. Tsibirin Birtaniya, ya ƙunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan, Ayiland ta Arewa, kuma da ƙasar Ayilan.
Birtaniya | |||||
---|---|---|---|---|---|
United Kingdom of Great Britain and Northern Ireland (en-gb) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | God Save the King (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Dieu et mon droit» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Landan | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 67,326,569 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 277.64 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci (de facto (en) ) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Common Travel Area (en) | ||||
Yawan fili | 242,495 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Ben Nevis (en) (1,344 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | The Fens (en) (−4 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||
Ƙirƙira |
6 Disamba 1921: (Anglo-Irish Treaty (en) ) 12 ga Afirilu, 1927 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Ranakun huta |
New Year's Day (en) (January 1 (en) ) Kirsimeti (December 25 (en) ) Saint Patrick's Day (en) (March 17 (en) ) International Workers' Day (en) (May 1 (en) ) Boxing Day (en) (December 26 (en) ) Easter Monday (en) (Easter + 1 day (en) ) Good Friday (en) (Easter − 2 days (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of the United Kingdom (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of the United Kingdom (en) | ||||
• monarch of the United Kingdom (en) | Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022) | ||||
• Firaministan Birtaniya | Rishi Sunak (25 Oktoba 2022) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Kotun Koli na Ƙasar Ingila | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 3,122,480,345,925 $ (2021) | ||||
Kuɗi | pound sterling (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| ||||
Suna ta yanar gizo | .uk (en) da .gb (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +44 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) da *#06# | ||||
Lambar ƙasa | GB | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | GB-UKM | ||||
NUTS code | UK | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.uk | ||||
Sarauniyar Birtaniya Charles 3.
Birtaniya ta samu 'yanci kafin ƙarni na goma.
Tarihi gyara sashe
Mulki gyara sashe
Sarauta gyara sashe
Damakaradiyya gyara sashe
Mulkin mallaka gyara sashe
Arzikin kasa gyara sashe
Ilimi gyara sashe
Wasanni gyara sashe
Kwallan ƙafa gyara sashe
Kiriket gyara sashe
Al'adu gyara sashe
Yarika gyara sashe
Abinci gyara sashe
A ƙasar Ingila suna da abinci kala daban-daban.
-
Dan kalin turawa soyayye sala sala
-
Barbadin naman kaza da shinkafa
-
Abinci mai suna Brunch
-
Abinci mai suna Aappe, amman daidai yake da waina a kasar Hausa
-
Kwado na kayan ganye
Addini gyara sashe
Kiristanci gyara sashe
Musulunci gyara sashe
Tsaro gyara sashe
Sojoji gyara sashe
Yan sanda gyara sashe
Kiwon lafiya gyara sashe
Sufuri gyara sashe
Jirgin sama gyara sashe
Jirgin ƙasa gyara sashe
Yanayi gyara sashe
A ƙasar Ingila akwai yanayin zafi da sanyi.
-
Wani fili mai suna Avenue
-
Fili mai suna Aston court
-
Gulbi a Clumber Park
-
Ganyen bishiya suna zubewa a lokacin sanyi
Manazarta gyara sashe
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |