Zunguru wani abu ne,dangin kwarya Mai Dan tsayi da akeyi masa kofa daga sama a rarake cikinsa,mata kan cusa hannunsu aciki zuwa gwaiwar hannu bayan an zuba kwababben lalle domin yin kunshi.

Hotun Zunguru

zunguru

Ana amfani dashi wajen da mata ke yin kunshi da lalle.shantu kuma ana amfani dashi wajen kidan shantu inda yan mata ke yi ko amare.[1]

Manazarta : littafin mu'azu sa'adu Muhammad

  1. mu'azu sa'adu Muhammad