Mutanen Zulu (/ ˈzuːluː/; Zulu: amaZulu) ƙabila ce ta Nguni daga Kudancin Afirka. Kabilar Zulu dai ita ce kabila da al'umma mafi girma a Afirka ta Kudu, inda ake da kimanin mutane miliyan 10-12, galibi suna zaune a lardin KwaZulu-Natal.[1]

Nazari gyara sashe

  1. https://doi.org/10.1080%2F02589001.2014.900310