Zube shi ne rubutu irin na kagaggun labarai da ke bayyana wasu abubuwa da suka faru ko ake ƙaddara faruwar su, akan kuma shirya su daki-daki dan gabatarwa.[1]

Kirkirarren littafi
makilin

Ma'anar zube

gyara sashe

Abinda ake nufi da zube shi ne duk wani rubutun da akayi shi ba'a cikin siffar waƙa ba. Wato rubutu ne da ka zo kara zube, sakin layi bayan sakin layi, babu-bayan-babi batare da wani tsari na daban ba. Kenan zube na nufin tsagoron rubutu kai tsaye wanda akayi shi cikin shafi ko shafuka da sakin layi daban-daban a rubuce ko a magance.

litattafan zube

gyara sashe
  1. Ruwan Bagaja na Abubakar Imam
  2. Ganɗoki na Bello Kagara
  3. Shehu Umar na Abubakar Taɓawa Ɓalewa
  4. Idon Matambayi na Muhammadu Gwarzo
  5. Jiki Magayi na Tafida Ron. Da dai sauran su
  6. Magana Jari

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-08-05. Retrieved 2021-03-12.