Zubair Ahmed Khan dan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba na Majalisar Lardin Sindh, daga Mayu 2013 zuwa Mayu 2018.

jadawalin akanshi

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haife shi a ranar 20 ga Disamba shekara ta alif dari tara da saba'in 1970 a Hyderabad, Pakistan . [1]

Yana da digiri na farko na kasuwanci, digiri na Master of Arts a fannin tattalin arziki, da digiri na Master of Business Administration. [1]

Sana'ar siyasa

gyara sashe

An zabe shi zuwa Majalisar lardin Sindh a matsayin dan takarar Mutahida Quami Movement daga mazabar PS-48 HYDERABAD-IV a babban zaben Pakistan na 2013 . [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Welcome to the Website of Provincial Assembly of Sindh". www.pas.gov.pk. Archived from the original on 26 September 2023. Retrieved 15 January 2018.
  2. "2013 Sindh Assembly election result" (PDF). ECP. Archived (PDF) from the original on 28 January 2018. Retrieved 28 January 2018.