Zoro (musician)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Owoh Chimaobi Chrismathner (an haife shi a ranar 20 ga watan Maris, na shekara ta alif 1990) ƙwararren da aka fi sani da sunansa na Zoro ko Zoro Swagbag, ɗan Asalin kasar Najeriya ne kuma mawaƙi wanda ke yin waka ta salon rap a cikin Harshen Igbo[1]