Zonk!
Zonk! fim ne na kiɗa da aka yi a shekarar 1950 a Afirka ta Kudu. Ya ƙunshi ƴan wasan baƙaƙen fata masu yin lambobi irin na Amurka. Hyman Kirstein ne ya ba da Umarni. Kamfanin shirya fina-finan Afirka ne ya samar da. [1]
Zonk! | |
---|---|
Asali | |
Characteristics | |
Fim ɗin ya nuna tasirin Broadway. Yana ɗaya daga cikin fina-finai guda huɗu da aka yi daga 1949-1951 da ke tattara kide-kide na asali da wasan kwaikwayo na ƴan Afirka. Jacqueline Maingard ta Jami'ar Bristol ta rubuta labarin game da "Cinematic Images of Black Sexual Identity" a cikin fim ɗin.[2]
Yan wasan kwaikwayo
gyara sashe- Sylvester Phahlane
- Daniel Lekoape
- Fiver Kelly
- Richard Majola
- Hessie Kerry
- Timothy Zwane
- Moffat Tlale
- Laura Gagashane
- Geoffrey Tsebe
- Manhattan Stars
- Zonk Band karkashin jagorancin Samuel Mail[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Empty citation (help)
- ↑ Maingard, Jacqueline (2003). "Bokkies/Moffies: Cinematic Images of Black Sexual Identity in "Zonk!" (1950)". Journal of African Cultural Studies. 16 (1): 25–43 – via JSTOR.
- ↑ "South African Musical Film — AFRICAN JIM (1949) & ZONK (1950)". The New York Public Library.