Zethu Dlomo-Mphahlele (an haife ta 31 Maris 1989), ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu. An fi saninta da rawar 'Madi' a cikin jerin talabijin na Amurka Black Sails.[1]

Zethu Dlomo
Rayuwa
Haihuwa Lenasia (en) Fassara, 31 ga Maris, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm3440795

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

An haife ta ranar 31 ga watan Maris 1989 a Lenasia, lardin Gauteng, Afirka ta Kudu. Daga baya ta girma a Mmesi Park, Dobsonville, Soweto. Ta fara karatu a Makarantar Fasaha ta Kasa. A cikin 2010, ta kammala karatun digiri a fannin Art Dramatic a Jami'ar Witwatersrand.

A cikin watan Satumba na 2018, ta auri abokin aikinta Lebogang Mphahlele.

Fina-finai

gyara sashe
Year Film Role Genre Ref.
2008 Number One Ladies Detective Agency Baone Magasane TV series
2012–2013 Room 9 Alice Kunene TV series
2013 Mary and Martha Patience TV movie
2013 Fanie Fourie's Lobola Dinky Magubane Film
2014 Leading Lady Model Photographer Film
2014 Ayeye Sibongile TV series
2015 The Book of Negroes Sanu TV mini-series
2016–2017 Black Sails Madi TV series
2017 Isibaya Nonhlanzi aka LethuHlatshwayo TV series
2017 Five Fingers for Marseilles Lerato Film
2018 Mandela's Gun Winnie Mandela Film
2020 Hotel on the Koppies Winnie Mandela Short film
2020 Amazing Grace Sarah TV mini-series
2020 Erased Lindo Cele TV series

Manazarta

gyara sashe
  1. "Zethu Dlomo: Schauspielerin". filmstarts. Retrieved 27 October 2020.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe