ZERO fim ne na Morocco wanda Nour-Eddine Lakhmari ya rubuta kuma ya ba da umarni kuma Timlif Productions ya shirya, wanda aka sake a ranar 19 ga watan Disamba, 2012, a Maroko.[1][2][3] Fim ɗin ya kasance ya samu nasara a ofishin akwati a Maroko. An nuna shi a wasu bukukuwan fina-finai na ƙasa da ƙasa,[4][5] kuma ya ɗauke babbar lambar yabo a bikin fina-finai na ƙasa a Tangier, a tsakanin sauran kyaututtuka.[6][7]

Zero (fim 2012)
Asali
Lokacin bugawa 2012
Asalin harshe Moroccan Darija (en) Fassara
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Nour-Eddine Lakhmari (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Nour-Eddine Lakhmari (en) Fassara
'yan wasa
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Bertale aka "Zero", dan sanda ne mai shaye-shaye wanda ke shafe mafi yawan lokacinsa yana karbar maganganu daga masu korafe-korafe ko yawo a kan tituna da mashaya na Casablanca tare da Mimi, karuwa mai shekaru 22.[8]

'Yan wasa gyara sashe

  • Younes Bouab (Amine Bertale aka ZERO)
  • Mohammed Majd (Abbas, mahaifin Amine)
  • Saïd Bey (Boufertatou)
  • Zineb Samara (Mimi)
  • Aziz Dadas (Chief Zerouali)
  • Malika Hamaoui (Aïcha Baïdou)
  • Ouidad Elma (Nadia Baidou)

Kyaututtuka da yabo gyara sashe

  • Grand Prize (Tangier National Film Festival)

Manazarta gyara sashe

  1. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-28.
  2. "Moussem Cities: Casablanca | Zero". casablanca.moussem.be. Retrieved 2021-11-28.
  3. "Africiné - Zero - زيرو". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-28.
  4. "Le film "Zero" du Noureddine Lakhmari projeté à Bruxelles". La Nouvelle Tribune (in Faransanci). 2018-02-14. Retrieved 2021-11-28.
  5. "Zéro - Festival cinéma du monde de Sherbrooke". Festival cinéma du monde de Sherbrooke (in Turanci). Retrieved 2021-11-28.
  6. "FICM de Tétouan 2013 : Le «Zéro» de Nour-Eddine Lakhmari rafle trois prix". Maghress. Retrieved 2021-11-28.
  7. Dale, Martin (2013-12-06). "Morocco's Noureddine Lakhmari Goes From 'Zero' to 'Burnout'". Variety (in Turanci). Retrieved 2021-11-28.
  8. "" Zéro " : le ripoux de Casablanca". Le Monde.fr (in Faransanci). 2013-12-03. Retrieved 2021-11-28.