Zeritu Kebede
Zeritu Kebede (Amharic: ዘሪቱ ከበደ; An haife ta 19 ga watan fabrairu shearer 1984) ta kasance mawakiyar kasar Ethiopia ce, marubuciya, waka, mairajin hakki, yar'fim, mai-shirn fim da kuma screenwriter.[1] Zeritu ta fara aikin shirin fim din ta ne.asanda take da shekara 21, a 2005, a lokacin 2005 Ethiopian general election wanda ya canja yanayin kasar, ta saki "Athidebegn" wanda ya hadu da zabe da album din Zeritu yazama mafi nasarar albam na kowane lokaci a ƙasar.
Zeritu Kebede | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 19 ga Faburairu, 1984 (40 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi, jarumi da marubin wasannin kwaykwayo |
Kayan kida | murya |
Zeritu has also been a spokesperson for social campaigns raising awareness about HIV/AIDS and, with UNICEF, promoting breastfeeding.[2]
Addini
gyara sasheZeritu ta kasance mabiyar Protestantism. A wani bangaren, ta bayyana cewa ta sake komawa cikin Christian; sai dai sabon wakar da ta saka ya bayyana fitar ta daga Christianity.[3] She believes in "just following Jesus Christ and striving to live according to the Word of God".[4]
Discography
gyara sashe- Studio albums
- Zeritu (2005)
- Artificial (2014)
- Eza Alkerehum (2017)
- Love Love Love (2018)
- Azmari Negn (2018)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ethiopian Music - AddisZefen - # 1 Ethiopian music website on the internet!". www.addiszefen.com.
- ↑ "Ethiopia celebrates WBW for the first time this year" (PDF). World Alliance for Breastfeeding Action (WABA) (2/09): 2. October 2009.
- ↑ "» የኢትዮጵያ ሴቶች ሲገለጡ » ስኬታማ የኢትዮጵያ ሴቶች ታሪክ" [»Ethiopian Women's Issues» Success Story of Ethiopian Women]. Archived from the original on 2018-09-01. Retrieved 2020-11-18.