Zena Petros

Sarkin gabashin Afrika a ƙarni na 10

Zena Petros wani sarki ne na Daular Zagwe wanda ya yi mulki daga wajejen shekarun 970s har zuwa lokacin da aka kashe shi a shekara ta 1013, lokacin da Tatadim ya gaje shi sarautar. Zena Petros kuma ya jagoranci yakin adawa da Masarautar Damot a c. 970 AZ dalilin sun ƙi biyan haraji, ko da yake, Zena Petros ya gaza a wannan yaƙin na Damot. [1]

Zena Petros
Rayuwa
Mutuwa 1013 (Gregorian)
Sana'a

Manazarta

gyara sashe
  1. "The kingdom of Damot: An Inquiry into Political and Economic Power in the Horn of Africa (13th c.) |". Persee (in Turanci). Retrieved 2024-01-12.