🍂In zuciya ta bushe sai tausayi ya gushe

🍂In hankali ya gushe sai hikima ta ja da baya

🍂In zuciya ta mutu, duk wani abin arziki ya tafi...