Open main menu

Zaki (Panthera leo) wata dabba ce da ke rayuwa a dawa(daji) ana masa kirari da sarkin dawa domin yana da ƙarfi kuma yana farautar dabbobi ne ya cinye su a matsayin abinci. Zaki yana da wata ɗabi'a ta yadda idan har ya ga mushe baya ci sai dai ya kashe dabba da kansa ya cinye.

Zaki a kwance
Zaki a tsaye
Zaki a kwance
Zakaniya biyu
Zaki akwance a cikin ciyawa