Zainab ibrahim Idris itace matar tsohon gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Ibrahim Idris.

Zainab Ibrahim Idris
Rayuwa
Mutuwa 2014
Sana'a

Aiki gyara sashe

Zainab ta kasance mata kuma Uwa a jihar Kogi. Tayi aiki tukuru wajen sauya tsarin ofishin matan gwamna na jihar kuma ta kafa gidauniyar "Family Advancement Program {FAP}.

Rayuwa gyara sashe

Tayi aure da sannan suna da 'ya'ya tare. Itace mahaifiya ga tsohon memba na majalisar dokoki ta ƙasa wato Mohammed Ibrahim idris.

Manazarta gyara sashe