Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Zad Academy wata makaranta ce wadda take samar da karatun addinin musulunci a mataki na diploma, cikin sauki ta hanyar yanar gizo. Makarantar tana bayar da karatu a bangarori daban-daban na addini wanda suka hada da; Aqidah (Tauhidi), Tafsiri, Hadisi, Sirah, Fiqh, Tarbiyyah dakuma Arabiyyah.

Manazarta

gyara sashe