Zaben majalisar dokokin jihar Zamfara 2015

A ranar 11 ga watan Afrilu, shekara ta 2015 aka gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin jihar Zamfara na shekara ta 2015, domin zaben 'yan majalisar dokokin jihar Zamfara a Najeriya. Dukkan kujeru 24 ne dai aka gudanar da zaben ‘yan majalisar dokokin jihar Zamfara.  

Manazarta

gyara sashe