Zaben majalisar dattawan Najeriya na 2011 a jihar Zamfara.

A ranar 11 ga watan Afrilu, shekara ta 2011 ne aka gudanar da zaben ‘yan majalisar dattawan Najeriya na shekarar 2011 a jihar Zamfara, domin zaben ‘yan majalisar dattawan Najeriya da za su wakilci jihar Zamfara . Kabir Garba Marafa mai wakiltar Zamfara ta tsakiya ya samu nasara a jam'iyyar All Nigeria Peoples Party, yayin da Sahabi Ya'u mai wakiltar Zamfara ta Arewa da Ahmad Sani Yerima mai wakiltar Zamfara ta yamma duk sun samu nasara a jam'iyyar PDP.    

Manazarta

gyara sashe