Zaben Gambia a Shekarar 2001 An gudanar da zaben kananan hukumomi a kasar Gambia ranar 25 ga Afrilu 2002[1]Zabukan su ne na farko da suka kasance a karkashin dokar kananan hukumomi ta shekarar 2002.[2][3] Jam'iyyar adawa ta farko, United Democratic Party,ta kauracewa zaben[4]

Zaben 2002 na Gambiya
aspect in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na zaɓe
Facet of (en) Fassara zaɓe

Manazarta

gyara sashe
  1. "25 April 2002 Local Elections in The Gambia". African Elections Database. June 2, 2005. Archived from the original on 2006-06-14. Retrieved April 14, 2022
  2. "Gambia >". International Labour Organization. Archived from the original on 2022-04-15. Retrieved April 14, 2022
  3. "THE LOCAL GOVERNMENT ACT, 2002" (PDF). The Gambia Times. Archived (PDF) from the original on 2022-04-17. Retrieved April 14, 2022
  4. "25 April 2002 Local Elections in The Gambia". African Elections Database. June 2, 2005. Archived from the original on 2006-06-14. Retrieved April 14, 2022