Yinin biki Al`adar hausawa ne wanda su ke gudanarwa lokacin biki. Yinin ana yin shi ne domin Mata .

hausawa a Yinin biki

A rana ta shida (6) ne akanyi yinin biki wato madundun anan ne ake cika a batse ayi komai isasshe kuma a fara kaɗde-kade tun fitowar hantsi har maraice, da daddare kuma akanyi tuwon daukar amarya domin kaiwa gidan iyayen amarya.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-03-03. Retrieved 2021-03-04.