Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Yibo Koko ɗan Najeriya ne mai shirya fina-finai, darektan zane-zane, mai fasaha da furodusa. Koko ya ƙirƙiro wasan kwaikwayo na rawa na Seki, inda ya ba da labarin al'ummar jihar Ribas ta hanyar rawa.