Yenew Alamirew
Yenew Alamirew Getahun (an haife shi ranar 27 ga watan Mayun 1990 a Tilili, Amhara )[1] ɗan wasan tseren (middle and long-distance) na ƙasar Habasha ne.[2] Ya wakilci kasarsa a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 da kuma gasar cin kofin duniya na ciki da na waje guda biyu.[3]
Yenew Alamirew | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Habasha, 27 Mayu 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | long-distance runner (en) , middle-distance runner (en) da Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Yenew shine wanda ya lashe gasar Diamond League ta shekarar 2013 a tseren mita 5000. Kanensa biyu Yibel da Engida suma ‘yan wasan tsere ne.[4]
Nasarorin da aka samu
gyara sasheShekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula | |
---|---|---|---|---|---|
Representing Samfuri:ETH | |||||
2011 | All-Africa Games | Maputo, Mozambique | 2nd | 5000 m | 13:43.33 |
2012 | World Indoor Championships | Istanbul, Turkey | 9th | 3000 m | 7:45.15 |
Olympic Games | London, United Kingdom | 12th | 5000 m | 13:49.68 | |
2013 | World Championships | Moscow, Russia | 9th | 5000 m | 13:31.27 |
2014 | African Championships | Marrakech, Morocco | 5th | 5000 m | 13:45.86 |
2016 | World Indoor Championships | Portland, United States | 12th | 3000 m | 8:12.54 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Yenew Alamirew" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2 December 2016. Retrieved 21 December 2019.
- ↑ Yenew Alamirew at World Athletics
- ↑ Yenew Alamirew at Diamond League
- ↑ Yenew Alamirew at Olympic.org (archived)