Yazga Wani abu ne wanda ake amfani dashi ana kore kuda, ana yinshi ne da karshen bindin sa ko sanuwa wato wannan gashin mai baza,sannan kuma masu sana'ar zama sunfi amfani dashi.