Yawon bude ido
Yawon Bude Ido ilimi ne dakan sanar da kuma ganin abunda mutum bai sani ba, ko ya ji ana faɗa bai taɓa ganin shi ba, yawon bude ido na karawa mutum ilimi akan abinda bai sani ba kuma ya bada nishaɗi da farin ciki a lokacin da aka gudanar da shi. A lokutan baya zamu iya cewa kusan turawa ne sukafi maida hankali wajen yawon buɗe ido, to amman yanzun zamu iya cewa ko ina an maida hankali kan yawon buɗe ido.
Yawon bude ido | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Tafiya da economic sector (en) |
Bangare na | tertiary sector of the economy (en) da commerce, management, tourism and services (en) |
Amfani | entertainment (en) da karantarwa |
Karatun ta | tourism studies (en) , sociology of tourism (en) da tourism management (en) |
Gudanarwan | tourist (en) , traveler (en) , hospitality occupation (en) da tourism expert (en) |
Uses (en) | tourism services (en) |
Rukunin da yake danganta | Category:Travel and tourism templates (en) , Category:Tourism-related lists (en) da Q13337886 |

Ire-iren yawon buɗe ido
gyara sashe- Akwai yawon bude ido gidam dabbobi
- Akwai kuma na masarautu
- Da kuma gidajen tarihi
- Da Kuma na Kasashe
- Da wasu mahimman gurare.[1]
Hotuna
gyara sashe-
Yawon shakatawa a wurin shakatawa na Barbarie
-
Wasu matafiyan yawon bude ido bisa Kekuna