Yaroslavl birni ne na ƙasar Rasha a kan Kogin Volga . An kafa shi a shekarar 1010. Yana ɗayan manyan biranen Rasha. Cibiyar garin ita ce Wurin Tarihi na Duniya . Yana ɗaya daga cikin biranen Zoben Zinare, ƙungiyar manyan biranen tarihi arewa maso gabashin Moscow.

Yaroslavl
Ярославль (ru)
Coat of arms of Yaroslavl (en)
Coat of arms of Yaroslavl (en) Fassara


Wuri
Map
 57°37′00″N 39°51′00″E / 57.6167°N 39.85°E / 57.6167; 39.85
Ƴantacciyar ƙasaRasha
Oblast of Russia (en) FassaraYaroslavl Oblast (en) Fassara
Babban birnin
Yaroslavl Oblast (en) Fassara (1936–)
Yawan mutane
Faɗi 570,824 (2023)
• Yawan mutane 2,773.68 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 205.8 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Volga (en) Fassara da Kotorosl (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 100 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1010
Tsarin Siyasa
• Gwamna Vladimir Sleptsov (en) Fassara (3 ga Janairu, 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 150000–150066
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 4852
OKTMO ID (en) Fassara 78701000001
OKATO ID (en) Fassara 78401000000
Wasu abun

Yanar gizo city-yaroslavl.ru
Instagram: city_yaroslavl Edit the value on Wikidata

Manazarta

gyara sashe