Yaren Bolo, wanda kuma aka fi sani da Ngoya da Kibala, yaren Bantu ne na Angola wanda ke da alaƙa da Kimbundu.

Sunan daya tilo ga harshen gabaki daya, 'Ngoya', asalinsa ne mai rudani, ko da yake ana samun karbuwa. 'Kibala' shine sunan Umbundu don yare na tsakiya, Ipala. 'Bolo' yare ne na gefe.[1]

Iri Yarukan wannan harshe sune Ipala, Hebó, Ucela, Mbwĩ, Bolo da Sende.[1]

Manazarta

gyara sashe