Bena (Bəna, a.k.a. Binna, Buna, Ebina, Ebuna, Gbinna, "Lala", Purra, Yangeru, Yongor, Yungur) yaren yan adamawa ne

Yaren Bena
  • Yaren Bena (Adamawa)
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 yun
Glottolog bena1260[1]

Bena-Yungur yana da tsarin sauti 3. [2] Al'ummar Yungur sun fi yawa a Song, karamar hukumar jihar Adamawa, wanda ke da kashi 75% na yawan al'ummar yankin.

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Bena". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. The internal reconstruction of Bena-Yungur consonants and tone patterns