Ak ƙaramin yaren Sepik ne da ake magana da shi a lardin Sandaun, Papua New Guinea . Ana magana a ƙauyen Kwieftim

Yaren Ak
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 akq
Glottolog akkk1240[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ak". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  •