Kumfa cryptocurrency wani sabon abo ne dake la'akari datashin farashin kadarorin kasuwan cryptocurrency da haɓakar ƙimar su. Tarihin cryptocurrency an yi masa alama da kumfa da yawa. [1]

Farashin Bitcoin na yau da kullun
Farashin Ethereum n yau da kullun

Wasu masana tattalin arziki da manyan masu saka hannun jari sun bayyana ra'ayin cewa duk kasuwar cryptocurrency ta ƙunshi kumfa mai hasashe. Masu bin wannan ra'ayi sun haɗa da memba na hukumar Berkshire Hathaway Warren Buffett da dama da dama na lambar yabo ta Nobel Memorial Prize a Kimiyyar Tattalin Arziki, masu banki na tsakiya, da masu saka hannun jari.

  1. Morris, David Z. (2 January 2021). "A brief history of Bitcoin bubbles". Fortune. Retrieved 23 May 2022.