Yankin Teso
Yankin Teso (wanda aka fi sani da Teso District ) yanki ne a yankin Gabas, a Uganda wanda ta ƙunshi:[1]
- Gundumar Amuriya.
- Gundumar Bukedea.
- Kabramaido District.
- Gundumar Kabelebyong.
- Gundumar Katakwi.
- Gundumar Kumi.
- Gundumar Ngora.
- Gundumar Serere.
- Gundumar Soroti.
Yankin Teso | |
---|---|
Sub-regions of Uganda (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Uganda |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Uganda |
Region of Uganda (en) | Eastern Region (en) |
Yankin tana da faɗin kasa kilomita 13,030.6 kuma tana da kimanin mutane miliyan 2.5 na kabilar Iteso da Kumam. [2][3]
A siyasance, gundumar Pallisa ba ta cikin yankin Teso duk da cewa kabilun Iteso sun mamaye manyan sassan wannan gundumar.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ DBpedia DBpedia https://dbpedia.org › page › Teso_s... About: Teso sub-region
- ↑ Uganda Population Size and Ethnic Proportions
- ↑ ResearchGate ResearchGate https://www.researchgate.net › figure The Teso sub-region study site in eastern Uganda
- ↑ OpenStreetMap France http://umap.openstreetmap.fr › map Map Of Teso Region Showing Districts, Subcounties, Parishes ...