🍂Allah Sarki Bawa!..

🍂"Duk  wanda ya bai wa duniya kansa, to ita ba zata bashi komai ba sai dan fadin kasar da za a binne shi a cikin ta mai suna kabari...

🍂Amma wanda ya bai wa Allah kansa, da sannu zai bashi guri mai fadin sammai bakwai da kassai bakwai mai suna Aljanna"!

Imamush-sha'arawiy (رحمه الله)

بل تؤثرون الحياة الدنيا والآخرة خير وأبقى..