Yancin yin magana,nau 'i ne na yanci wanda yake taimakawa dan adam wajen samun yancin na dan adam wanda ya hada da mutum daya ko kuma al'umma baki daya domin su samu damar furta ra ayoyinsu dangane da abunda hudodin na yau da kulin batare da jin shakku ko tsoro da zai sa a yanke masu wani hukunci dangane da hakan