Yakin santolo
YAKIN SANTOLO an yi shi cikin shekarar 1939 a yankin a kusa da dutsin sontolo a jihar kano[1] anyi yakin tsakanin masarautar kano da wadanda suke bauta ma gumaka ko dabbobi masauratar kano ta yi nasara shine yaki na farko da aka yi na musulunci a kasar a Arewa [2]
DALILI
gyara sasheA cikin karni na 18 karfin musulunci na daular mali ya shigo cikin kasar hausa a 1949 sarkin Kano Ali Yaji ya hana wadanda ke bautawa wani abu wanda ba musulunci ba shine yan sontolo suka ce basu yarda ba wannan shine ya jawo yakin