Yahaya Dauda mawaki ne da yake tashe Wakokin sa suna shiga sosai a duniya da sauran yankunan Yana kwaikwayon maragayi Haruna Uji, inda shi yake cewa ko Yana mafani da sabon uji ba tsohon ba.

Kadan daga ciki Wakokin sa [1] Yana Hawa Wakokin Tsohon mawaki Haruna uji Wakoki masu ma'ana

  • Balarabe na Balaraba
  • Wakar da ake cewa kwash kwash

Manazarta

gyara sashe
  1. https://fimmagazine.com/tag/yahaya-dauda/