Yahanasu Sani
Yahanasu Sani
Tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim[1] ta Hausa wato kanniwud,ta dade tana fim tana daya daga cikin manyan jarumai mata dake taka rawa a matsayin iyaye a masana antar,tayi fina finai da dama, ta Kara haskaka ne data fito a Shirin nan Mai dogon zango[2] na Tashar arewa 24 mai suna KWANA CASA IN, Inda ta fito a matsayin matar mlm nura mai suna batula, sannan tana daya daga cikin wadan da tsohon gwamnan Kano ya Basu mukami a mata na kannywood,India gwamnan [3]ya nadata a matsayin mataimakiya ta musamman a kasafin kudi a jahar. Sannan itace mataimakiya a wannan kungiyar ta mata ta kanniwud ita ce mataimakiyar shugabar kungiyar Mai suna AKAFA(Association of kannywood female artistes.[4]
- ↑ https://www.hausaloaded.com/2022/10/ni-banga-laifin-safarau-ba-don-ta-koma-wa%C6%99a-yahanasu-sani.html
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/articles/c2lv1njxz17o
- ↑ https://labarai.com.ng/ban-ga-laifin-abin-da-safarau-ke-aikatawa-ba-inji-yahanasu-sani/[permanent dead link]
- ↑ https://fimmagazine.com/an-rantsar-da-shugabannin-sabuwar-%C6%99ungiyar-matan-kannywood-ta-akfa-a-taron-%C6%99addamarwa/