Alala gyara sashe

 
alala
 
me tallan alalar gujjiya
wani abinci ne da ake yin shi da wake yawanci anfi yin ta a Arewacin Najeriya da Kudancinta

Kayan da ake bukuta gyara sashe

 
 

Wake manja Albasa Kayan dandano cefane

Yanda ake hadawa gyara sashe

Da farko zaa jika wake a fidda bayan sai akai shi markade idan an markado sai a zuba kayan hadin a ta juya kullun har sai ya kado ana son shi da dan kabri daga nan sai a samo leda ko gwangwani a shafa masu mai sai a dunga zubawa daidai yanda ake bukata