Adaeze Yobo listeni (an haife ta Adaeze Stephanie Chinenye Igwe)'yar wasan kwaikwayo ce ta Najeriya kuma mai rike da lambar yabo ta Kyau wacce ta lashe Kyawun Yarinya a Najeriya 2008 kuma ta wakilci Najeriya a Miss World 2008. 'yar Ibo ce daga Jihar Anambra.