Xinye daya ne daga cikin lardunan Nanyang da ke kudu maso yammacin lardin Henan, a kasar Sin. A kudu akwai babban birnin Xiangyang na lardin Hubei, daga gabas hukumar Tanghe kuma a yamma akwai birnin Dengzhou mai matakin hukumomi. Bisa gakidayar jama'ar Sinawa ta 2020, yawan jama'ar lardin Xinye ya kai 602,827.Fadinsa duka shine 1,062 km2 (410 sq mi).

Xinye

Wuri
Map
 32°31′26″N 112°21′39″E / 32.52375°N 112.36096°E / 32.52375; 112.36096
Ƴantacciyar ƙasaSin
Province of China (en) FassaraHenan (en) Fassara
Prefecture-level city (en) FassaraNanyang
Yawan mutane
Faɗi 629,166 (2010)
• Yawan mutane 592.84 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,061.28 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 473500
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo xinye.gov.cn
lardin Xinye
taswirar xinye

manazarta

gyara sashe

https://www.hongheiku.com/xianjirank/ https://www.citypopulation.de/zh/china/henan/admin/