Wuhan
Wuhan (lafazi : /wuhan/) birni ne, da ke a ƙasar Sin. Wuhan yana da yawan jama'a 10,670,000, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Wuhan a karni na sha shida kafin haifuwan annabi Isa.
Wuhan | |||||
---|---|---|---|---|---|
武汉 (zh) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Sin | ||||
Province of China (en) | Hubei (en) | ||||
Babban birnin |
Hubei (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 12,326,518 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 1,438.48 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Hubei (en) | ||||
Yawan fili | 8,569.15 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Yangtze (en) | ||||
Altitude (en) | 37 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Wuhan (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Wuhan Municipal people's Congress (en) | ||||
• Gwamna | Cheng Yongwen (en) (22 ga Janairu, 2021) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 430000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 027 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | wuhan.gov.cn |
Hotuna
gyara sashe-
Gadar kogin Yangtzre, Wuhan
-
Wuhan
-
Ofishin Jakadancin Jamus, Wuhan
-
Birnin Wuhan da daddare
-
Guiyuan temple, Wuhan
-
Dutsin Moshan, Wuhan
-
Kogin Ostsee, Wuhan
-
Institute of Hydrobiology-Entrance, Wuhan, China
-
Wani Lambu a Jami'ar aikin Gona ta Huazhong, Wuhan
-
Kofar shiga Jami'ar Wuhan